Bijiro da fassara da tafsiri daga littafin FAYYATACCEN BAYANI NA MA'ANONI DA SHIRIYAR ALQUR'ANI - Tafiya ga aya ta hanyar rubuta lambarta - Jerin juzu'ai da surori - Karatun alƙur'ani da muryan Sheikh alhuzaifi Samun damar bincike a cikin ayoyin alƙur'ani da tafsiri da fassara - Samun damar kwafa da yaɗa tafsiri ko adreshinsa daga shafi - Kashe kashen ayoyi gwargwadon abinda suke karantarwa - Bijiro da fassara da tafsiri daga littafin audahu al- bayan lima'ani wa hidayaati al-ƙur'an - Bijiro da tarjamar kowace aya a keɓance domin sauƙaƙe fahimtar ta
Developer